TRAGEDY!!! SS1 Student Found Murdered in Pool of Blood (Graphic Photos)
According to the information shared in Hausa by Rariya,Garba Sani, SS1 student of Fika GSS school, Potiskum was found dead yesterday morning.
Security agencies have started investigating the cause of his death.
I am not very good in Hausa. Our Hausa readers should please explain more.
Below is the Hausa narration of the incident….
‘AN SAMU GAWAR DALIBI A MAKARANTAR FIKA GSS POTISKUM
Daga Muhammad Musa Kawuwale
A yau da safe ne aka samu gawar wani dalibin makarantar Fika GSS Potiskum, an yanka shi ya rasu a cikin makarantar.
Bincike sun tabbatar da cewa tsohon dalibin makarantar ne ya kashe shi, yayin da yake kokarin guduwa kuma aka kama shi. Yanzu haka dai yana hannun jamiβan tsaro ana yi masa bincike.
Sunan dalibin Garba Sani, yana SS1, mutuwar tasa ta jijjiga sauran daliban makarantar. Hukumar kare hakkin dan Adam ta kasa (Human Right) sun yi alwashin ba za su bar jinin yaron nan ya zuba a banza ba’